WASU MAZA GUDA 11 SUN YI WA YAR SHEKARA 12 FYADE A JIGAWA.

Hukumar yan sandar jahar jigawa sun kama wasu maza guda goma sha daya da zargin yi wa wata yarinya yar shekara goma sha biyu fyade.

Hukumar ta fitar da sanar wa cewa an ka ma su ne a lokacin da na karshen yake kokarin amfani da ita a wajan kasuwa.

Yanzu haka yarinyar ta na asibiti domin duba lafiyar ta domin ta na cikin wani hali.

Yanzu haka yarinyar ta na asibiti domin duba lafiyar ta domin ta na cikin wani hali.

Su kuma suna hannun yan sandar domin karbar hukuncin abun da suka aikata.