A yayi da ake ganin abun yazo karshe wanda wanda aure suke wa mazan su rawa Wanda suke amfani da wakar jaruma ta hamisu breaker.
Sai ga wani sabon video ya fita Wanda ya ja hankali ta yadda matar ta ke rawa a gaban mijin na ta kuma ga yaransu a zaune
Tana rawar tare da hadawa da romantic in da take juyawa a daide gaban mijin nata da duwawunta Tana shafa mishi a jinkin sa
Saide jaridar bbc ta samu zantawa da mawakin hamisu breaker akan wannan wakar tasa ya ce yaji dadi inda wakar tasa ta burge mutane amma ya nuna rashin jin dadinsa
Akan yadda matan auren su keyi inda ya kecewa Kamar abun ya sabawa addini amma yace ya barwa malamai
Sai ga wani sabon video ya fita Wanda ya ja hankali ta yadda matar ta ke rawa a gaban mijin na ta kuma ga yaransu a zaune
Tana rawar tare da hadawa da romantic in da take juyawa a daide gaban mijin nata da duwawunta Tana shafa mishi a jinkin sa
Saide jaridar bbc ta samu zantawa da mawakin hamisu breaker akan wannan wakar tasa ya ce yaji dadi inda wakar tasa ta burge mutane amma ya nuna rashin jin dadinsa
No comments:
Write Comments